ALAKAR MASARAUTAR KANO DA TIJJANIYA
A lokacin Sarkin Kano Abbas ne wasu malamai na darikar Tijjaniya suka je Kano, kuma sun taimaka wa sarkin sosai da addu'o'i ta yadda zai ci!-->!-->!-->… Read More...
Daga cikin mutanen da aka fara koyarwa a irin wadannan makarantu akwai Abdulkadir dan Sarkin Kano Abbas duk da yake kuwa ya girma har ma yana rike da wata sarauta ta hakimi. Amma!-->!-->!-->… Read More...
Malam Muhammadu Bello dan Sarkin Kano Malam Ibrahim Dabo ne, shi ma Malama Shekara ta haife shi," kanin Sarkin Kano Abdullahi Maje Karofi da Sarkin Kano Usman Maje Ringim ne.
!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Nan take Madaki ya juya ya koma gida. Da Sarkin Kano ya ji labari, sai ya kira Sarkin Jahun Modibbo da shi da Sarkin Dutse Bello da Sarkin Kudu na raji da Sarkin Sankara ya umurec!-->!-->!-->… Read More...
Malam Abdullahi, Maje Karofi, shi ne dan Sarkin Kano Malam Ibrahim Dabo Basullube. Shi ma Malama Shekara ta haife shi, kuma an sa masa sunan Malam Abdullahi Danfodiyo wato!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haifi Sarkin Kano, Alh. Aminu Ado Bayero ne a shekarar alib 1961. Kuma Da na biyu ga marigayi Ado Bayero. Ya halarci makarantar firamare ta Kofar Kudu a karamar Hukumar binni!-->!-->!-->… Read More...
Sarkin Musulmi Aliyu
Babba wanda ya kasance mai imani da bin adini ya nada shi Sarkin Kano a cikin
Rabiul Auwal 1262 AH wanda yay daidai da
Maris 1846 AD
Shekaru ukun!-->!-->!-->… Read More...
Sarkin Musulmi Umar Dan Aliyu ya nada shi Sarkin Kano a Dhi
al-Qa’da 1299 AH wanda yay dai dai da Satumba 1882.
Ance shi Sarkin Kano Bello ya
kasance mutum ne mai yawan ilmin!-->!-->!-->… Read More...
Sarkin Kano Ibrahim Dabo dan Malam Mamuda ya zama Sarkin Kano ne bayan rasuwar Sarki Sulaimanu a ranar Talata 23 / 24th Dhi Qa'ada 1234 AH wanda yay dai dai da 21st Satumba!-->… Read More...