Mazaje da dama na fama da matsalar saurin kawowa yayin saduwa da iyalansu wanda hakan kansany su shiga hakkin abokiyar zamansu.
Akwai abubuwa ko dalilai da dama da kansa Namiji!-->!-->!-->… Read More...
Yar'uwa haihuwa kansamuwa ne daga ubangiji kisa wannan a zuciyarki a farko, amma kisani sauda dama a wasu lokutan mata kansamu da wata cuta wadda kwata kwata basu sanda ita ba a… Read More...
Kurajen fuska kurajen da kan fito a fuska, yawancin sukan fito suyi ruwa bayan ruwan kuma sai suyi tabo maana sai fuskar mutum tayi baki baki wanda hakan kasanya Read More...
Sassaƙe na nufin yin amfani da fatanya ko magirbi ko dai wani abin wajen ciro ɓawo daga jikin wata bishiya domin a sarrafa ta a yi magani misalan kaɗan daga cikinsu sun haɗa da: Read More...
Idan yazama hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi, to sai a samu man kanin fari a dangwalo da auduga a liqa a wajen zuwa minti sha biyar sai a cire, ayi haka sau biyu a rana. Read More...
Lokuta da yawa fata kan kode ne saboda shiga cikin rana ko kuma amfani da wasu mayuka wanda fatar ka bata karbesu ba, wasu lokutan ma harda wasu abinci da mukanci na yau da!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan sha'ani sauda dama mutane kansha wahala sosai a kansa wansu kance ma ciwon baya warkewa kuma wannan batu ba haka yakeba, domin babu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...