Game da mu
ALUMMARHAUSA.COM.NG shafi ne wanda yake da burin kawo muku Tarihin kasar Hausa dake fadin duniya baki daya kamar su:
TARIHIN JAHOHI: Wannan bangare ne na shafin Alummarhausa.com.ng don kawo muku Tarihin Jaharka, Karamar hukumarka dadai sauransu..
TARIHIN MAGABATA: Wannan bangare ne da shafin Alummarhausa.com.ng ya ware don kawo muku tarihin shigabnin mu wanda suka hada da Sarkunan gargajiya, Manyan maluman Kasar Hausa dadai sauransu..
TARIHIN SANA’O’I: Shakuma Wannan bangare Alummarhausa.com.ng ta ware shine don kawo muku duk wasu Tarihin sana’o’in Hausawa nada Dana yanzu dadai sauransu..
TARIHI KASAR HAUSA: Shima Wannan wani yanki ne na Alummarhausa.com.ng data ware kawai don kawo muku Tarihin Hausawan daba mazauna Nigeria ba, ma’ana wanda suke wata kasar daban.
TARIHI DABAN: Shima dai Wannan bangare ne da Alummarhausa.com.ng ta ware don tattauna wasu batutuwa daban a kasar Hausa.
TARIHI MAWAKAN BAKA: Wannan wani bangare ne da shafin Alummarhausa.com.ng ya ware don kawo muku Tarihin Maka Masu buga ganga kamar su Shata, Danmaraya Jos, Ali Makaho dadai sauran duk wasu mawakan da masu kida da ganga ko gurmi dadai sauransu.
MAGANIN HAUSA: Shima wannan wani bangare ne da shafin Alummarhausa.com.ng ya ware don kawo muku mahiman MAGANIN Hausawa wadanda suke Amfani dasu tun Ada can.
TARIHIN NIGERIA: Wannan bangare ne kawai da shafin Alummarhausa.com.ng ya tare don kawo muku batutuwa da ya shafi Nigeria.
Dan Uwa kana iya bada gudun mawarka a wannan shafin ta kowace hanya musanman katura mana Tarihin Yankinku Kuma makamancin abinda muka lissafo asama zamuyi Alfahari da hakan Kuma.
Tuntuba
WhatsApp:08021496464
Imel:Turamin Sakon Imel