Browsing Category
Tarihin Magabata
TARIHIN SARKIN KANO ADO DAN ABDULLAHI BAYERO (1963 – 2014
Sarkin Kano Ado Ɗan Abdullahi Bayero (1963 - 2014)
Gabatarwa Alhaji Ado Bayero. Shi ne Sarki na 55 a jerin sarakunan Kano kuma sarki na 13 a sarakunan Fulani . Tun daga farkon!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN AHMADU BELLO (sardaunan sokoto)
Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Ya rayu a ƙarƙashin mulkin mallakar Turawa har zuwa farkon samun mulkin!-->…
Read More...
Read More...
TAKAITACCE TARIHIN MARIGAYI DAN MASANIN KANO
DAN MASANIN KANO YUSUF MAITAMA SULE
An haifi Yusuf Maitama Sule a Shekarar alib 1929, a unguwar Yola, cikin garin Kano. Maitama shi ne na uku a jerin ‘ya’ya a gidansu,!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN ALIYU MAI BARNO
An haifi Mallam Aliyu Mai Bornu ne a shekarar 1919 sannan ya fara makaranta firamari a shekarar ta 1932. Daga baya aka koma da shi makarantar sakandare ta Yola daga nan ya tafi!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN MAI IDIRIS ALOOMA NA JIHAR BORNU
WANNAN SHINE CIKKAKEN TARIHIN MAI IDIRIS ALOAUMA KOKUMA KACE ALLOMA SARKI A DAULAR BORNU Idiris Alooma ko kuma kace Alaoma shine "Mai" (Wato Sarkin) Bornu, Wanda yay zamani…
Read More...
Read More...
TARIHIN DR. LADI KWALI TA JIKIN NAIRA #20
WANNAN AHINE CIKAKEN TARIHIN HAJIYA DR. LADI KWALI
An haifi Ladi a wani kauye da ake kira Kwali, wanda a yanzu wannan kauye yana daga yanki a Abuja a!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN JANAR MURTALA MUHAMMAD
Ramat Muhammad An haifi janar Murtala Muhammad aranar 8 gawatan Nuwamba a shekarar 1938 a cikin birnin kano, yayi karatu a kwalejin barewa dake Zariya. A shekarar 1959 ya shiga…
Read More...
Read More...
TAKAITACCEN TARIHIN KALIFANCIN MUHAMMADU BELLO IBN FODIO
Mujaddadi Dan Fodio Matar Usman Bin Fodio ta hudu mai suna Hauwa ko Inna Garka, itace ta haifi Muhammad Bello Bin Fodio. An haifi Muhammad Bello Bin Fodio a shekara ta…
Read More...
Read More...
TARIHIN MARIGAYIYA AISHA LEMU
WANNAN SHINE TARIHIN MARIGAYIYA HAJIYA AISHA LEMU
An haifi Aisha Lemu a kasar Poole (Ingila), dake yankin Dorset, a shekara ta 1940, inda ake kiranta!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN NANA ASMAU BIN FODIYO
TARIHIN NANA ASMA’U USMAN FODIO
Nana Asma’u, Gimbiya ce, Marubuciyar Wakokin Addini, Malama kuma ‘ya a wajen shararren malamin addinin Musulunci, wanda ya yi Jihadi a!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...