Browsing Category
Tarihin Magabata
Takaitaccen Tarihin Marigayi Alhaji Abubakar Rimi
An haifi Alhaji Abubakar Rimi a shekarar alif 1940 a kauyen Rimi dake karamar hukumar Sumaila a jihar Kano a Najeriya. A farkon shekarun alif 1960 ya halarci kwas na koyarwa a Cibiyar!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Marigayi Manjo Bulama Biu Jihar Borno.
Manjo Bulama Biu shine Babban Jami'in Soja na farko da yasamu haro na Rejimental Sajan Major.
An haifi Maj Bulama Biu a ranar 15 ga watan Maris shekarar alif 1934 a garin Biu,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Marigayi Mai Martaba Sultan Saddiq Abubakar III
Mai martaba Sultan Saddiq Abubakar III a shekara ta alif 1903 zuwa alif 1988 ya kasance shugaban musulmin Nijeriya wanda ya yi sarautar Sarkin Musulmi daga shekarar alif 1938!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Shieck Shehu Abdulkadir Zariya
An haifi Shehu Abdulkadir Zaria a garin Agaie dake jihar Neja a shekarar 1909, shekaru dari da sha daya (111), ya taso a gidan karatu domin mahaifinsa malami ne mai karantarwa a allo da…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Ismail Isah Funtua 1942-2020.
An haifi Isma'il Isah Funtua a ranar 17 ga watan Janairun alib 1942, a garin Funtuwa, dake Jihar Katsina.
Read More...
Read More...
Tarihin Marigayi Umar AbdulAziz Baba Fadar Bege.
An haifi Umar Abdul-Aziz Baba da akafi sani da (Fadar Bege) a garin Garko karamar Hukumar Wudil a da, wanda a yanzu tazama Karamar Hukuma mai zaman kanta a Jihar Kano,
Read More...
Read More...
Tarihin Alhasan Dantata
An haifi Alhassan Dantata a shekarar alib 1877. Yana daya daga cikin zuriyar Agalawa kuma dukkan zuriyarsu ‘yan kasuwa ne kuma mashahuran masu arziki .
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Mudi Spikin
An haifi Alhaji Mudi Spikin a ranar 1 ga watan Oktoba 1930, a unguwar Darma da ke birnin Kano. Yayi karatun qur'ani a hannun Malam Umaru Badamagare. Bai taba zuwa makarantar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sheick Nasiru Kabara Na 1
An haifi Sheikh Muhammad Nasiru Kabara a shekarar 1912, a wani kauye da ake kira Guringuwa. Ya girma a tsakanin unguwannin Kabara da Alfindiki.
Ya fara neman ilimi tun yana da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN ADAMU MUHAMMAD (DAN MARAYA JOS )
Gabatarwa
Ɗanmaraya, sunan da ya samo asali daga al’adar nan ta Hausa ta krain dukkan wanda mahaifansa biyu suka rasu yana ƙarami. Cikakken sunansa shi ne Adamu Muhammadu Wayya.!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...