Browsing Category
Tarihin Jahohi
Tarihin Kafuwar Jihar Kano 1967-2020
Tarihin Kano, gari ne mai daɗaɗɗen tarihi, garin da a wannan shekara (2020) ya kai kimanin shekaru dubu ɗaya da Ashirin da daya (999 zuwa 2020).
Gari ne da ya fara daga!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Unguwar Atafi Dake Jihar Hadejia Jigawa.
A masarautar Hadejia dake Arewacin Nigeria akwai wata anguwa wanda ake kiran ta ATAFI, unguwar Allah ya mata ni'ima daban daban, ga ruwa ga sanyi ga bishiyoyi kala kala, ga ciyayi…
Read More...
Read More...
Tarihin Mazauna Kano Na Farko
Mazauna Kano Na Farko A karshen karni na Tara 9th century na masihiyya wadan su, wadanda babu hakikar daga ina suka fito sosai, amma dai wajen Arewa suke ,suka zo suka zauna akan…
Read More...
Read More...
Tarihin Asalin Kano Da Mutanen Ta
Idan Ana son a nakalci tarihin kano sosai,dole sai an tabo tarhin kasar Hausa.shi kuma tarihin kasar hausa sai an leka cikin tarhin kasar sudan. Ba kuma zaka samu tarihin kasar sudan ba…
Read More...
Read More...
Farfadowar Tsumburbura A Kano
A zamanin sarkin kano Kanajeji, farkon karni na goma sha biyar aka fara yaki da lifidi da kwalkwali saboda barnar da Damagarawa suka yi masa a yakin Bumbutu.
Read More...
Read More...
Tarihin Kasuwar Dawanau
Wannan kasuwa ta Dawanau, kasuwa ce ta ƙasa-da-ƙasa wacce take a garin Kano.
Read More...
Read More...
Tarihin Garin Wudil Kashi Na Daya.
Garin Wudil na ɗaya daga manyan garuruwa a jihar kano kuma gari ne mai ɗauke da tarihi, don haka muka ga dacewar taskance kaɗan daga ɗumbin tarihin wannan gari.
Ance wani!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Fulani a Kasar Kano
Kasar Hausa ta sami shigar kabilu iri-iri daga nahiyoyin duniya daban-daban, musamman daga wasu manyan daulolin Afirika ta yamma.
Kasancewar Kano tana daya daga cikin manyan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TARIHIN MAKAMAN KANO ALH. ABDULLAHI SARKI IBRAHIM
An haifeshi a shekarar 1945. Yayi makarantar horon matakin farko a Wudil da Ungogo, sannan ya matsa zuwa Birnin Kudu Secondary School, Kana daga nan ya wuce zuwa jamiar Ahmadu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA AKE GUDANAR DA BIKIN TAKUTAHA A KANO 3
Wannan shine cigaban bikin takutaha a Kano na 3
RIJIYAR TAKU
Rijiyar Taku wata rijiya ce da take tsakiyar unguwar Madabo. Taku kuwa sunan wata mata ne da ta rayu a wannan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...