Browsing Category
Tarihi Daban
Takaitaccen Tarihin Bawa Jan Gwarzo
WA YE BAWA JAN GWARZO???
Bawa Jan Gwarzo wanda sunansa na gaskiya Umaru Dogo, shi kaɗai mahaifiyarsa ta haifa, yana da ƴan uwa guda goma sha ɗaya, kuma Allah shi ya zaɓa!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Kabilar Korowai Dake Papua New Guinea.
Kabilar Korowai ƙabila ce mai matuƙar ban sha'awa da aka gano a yan shekarun baya a wani yanki dake Papua sabuwar Guinea. Har zuwa shekarun alib 1970, ba'a taɓa samun wani cikakken!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Shaick Abdurrahman Al-Akhdari Marubucin Littafin Akhdhari
Wani malami ne dan kasar Aljeriya wanda cikakken sunansa Abu Yazid 'Abdur Raḥman bin Muhammad al-Saghīr bin Muḥammad bin 'Amir. An fi saninsa da "al-Akhdari" Yakasan ce mabiyin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Yar Wasa Tsare Ta Duniya Tobi Amusan
An haifi Tobi a Ijebu Ode, dake Jihar Ogun, Najeriya, ga Mista da Mrs. Amusan wadanda malaman makaranta ne. Tobi, kamar yadda ake kiranta, ita ce ƴa ta ƙarshe ga ’mahaifanta, Ta yi…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Ali Banat
Ali Banat hamshakin dan kasuwa ne dan kasar Australiya, daga baya mai ba da agajin jin kai, daga yankin Sydney na Greenacre kuma dan asalin Falasdinu. Ya mallaki kamfanin tsaro da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Fira Ministan Birtaniya Winston Churchill
Tsohon Fira Ministan Burtaniya, Winston Churchill, ya taba cewa: “Na hau tasi wata rana zuwa ofishin BBC don yin hira.
Da na isa, na ce direban ya jira ni na tsawon mintuna arba’in!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Fitaccen Dan Kasar Guinea Grand P.
Moussa Sandiana Kaba wanda aka fi sani da suna Grand P mawaƙin Guinea ne, kuma ɗan wasan kwaikwayo, ɗan siyasa.
An haife shi a ranar 13 ga watan Oktoba, na a shekarar alif 1993 a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kyawawan Sunonin Annabi SAW 11 Ranar Idi
Sallar Idi sallah ce dake zuwa duk shekara gata kuma da tarin lada masu dubbin yawa musan man ace anyita ko gudanar da ita yadda ta hanyar bin sunonin Annabin tsira Sallallahu Alaihi…
Read More...
Read More...
Tarihn Ibrahim Najalli Bban Shirwa Sarkin Baka Na Dawakin Tofa.
An haifi Ibrahim Ahmad da akafi sani da Naallu baban Shirwa a Karamar Hukuma Dawaki Tofa, shi da mahaifinsa Ahamd suna zaune a wani kauye da a ke kira Najallu a cikin Karmar Hukumar…
Read More...
Read More...
YAU TAKE RANAR HAUSA
A yau ne 26 ga watan ogusta 2019 ake bikin ranar harshen Hausa ta duniya, harshen da ya zama na goma sha daya a duniya da aka fi amfani da shi.
Sai dai kuma kash masana na!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...