Browsing Category
Maluman Mu
Takaitaccen Tarihin Mal. Aminu Ibrahim Daurawa
An haifi Mal. Aminu Ibrahim Daurawa a ranar 1 ga watan Janairun, shekarar alif 1969 a cikin iyalan Sheikh Ibrahim Muhammad Bilal wanda aka fi sani da Mai Tafsiri da mahaifiyarsa Hajiya!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sheikh Abduahi Bala Lau
Sheikh Abduahi Bala Lau, wanda aka fi kira da Sheikh Bala lau, malamin addinin Musulunci ne kuma mai wa'azi. Shi ne Shugaban Jama’atu Izalatul Bidi’ah wa Ikamatus Sunnah na kasa, !-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sheikh Abubakar Ahmad Gumi
Sheikh Ahmad Abubakar Gumi malamin addinin musulunci ne, kuma tsohon hafsan soja mai mukamin kyaftin a makarantar horas da sojoji ta Najeriya (NDA). Shi ne Mufti kuma mufassir na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Sheikh Sani Yahaya Jingir
Sheikh Sani Yahaya Jingir Malamin Addinin Musulunci ne da ke zaune a Jihar Filato, Shi ne Shugaban Majalisar Malamai ta Kasa, Jama’atu Izalatul Bid’ah Wa’Ikamatis Sunnah JIBWIS!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tarihin Sheikh Muhammad Nuru Khalid
Sheikh Muhammad Nuru Khalid babban malamin addinin Musulunci na Sunni (IZALA) a Najeriya, Babban Limamin Masallacin Juma'a na Apo Legislative Quarters a Babban Birnin Tarayya. Shi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen tarihin Shaick Abdulwahab Abdullah.
Shaick Abdulwahab Abdullah, An haife shi ranar 28 ga watan Agusta na shekarar Alif 1953, wanda yay dai dai da Juma'a 17 ga watan Zul-Hijjah shekara ta 1373 Miladiyya, a ƙasar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sheick Malam Auwal Muhammad Albani Zaria
HAIHUWARSA
Sheik malam Muhammad Auwal Albani zaria an Haifeshi a watan (Rabi'u sani shekarata 1379) daidai da 27-September 1960) A cikin unguwar muciya dake cikin zaria, Kaduna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sheik Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu
An haifi Dr. Muhammad Sani umar Rijiyar Lemo a ranar 1 ga watan Juli na shekarar alib 1970, a birnin Makka na kasar Saudi Arebiya.
Read More...
Read More...
Takaitacchen Tarihin Sheikh Kabeer Haruna Gombe.
An haifi Sheik Muhammad Kabiru Haruna Gombe, a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe.Sheik yayi makarantar firamare a garin Gombe, a wata islamiyya ta Izala anan…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami.
An haifi Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a garin Pantami dake Gombe a Najeriya. Yayi karatunsa na primary da secondary duk a Gombe.
Read More...
Read More...