Browsing Category
Girke-Girke
Yadda Zaki Hada Banana Cake
Banana cake, cake ne mai sauki wajen hadawa ga kuma dadin ci domin indai an maida kai wajen yadda za'a hada to nikam a wajena harma yafi normal cake dadin ci da kamshi.
!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Hada Juice Na Abarba Da Kan-kana
ABUBUWAN HADAWA
Kan-kanaAbarbaSugarFlavourKan-kara (Ice Block) optional
YADDA AKE HADAWA
Da farko za ki cire yayan kan-kana sai ki sa a blender ki gyara abarba itama ki sa!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Hada Tamarind Juice.
Yar uwa nasan cewa kinsan tamarin juice iri daban daban, haka zalika wannan ma da zamu kawo muku yanada matukar dadi in har kinyishi yadda ake bukata.
Kawai abinda zaki!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaku Hada Fruit Juice
Fruit Juice, juice ne mai dan Karan dadi Wanda in har kin hadashi yadda yakamata kika bawa mai gidanki kokuma Wanda zai zama mai gidanki (Saurayinki) kenan to Ina tabbatar Miki!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Kara Yawan Gashin Kanki Tare Da Yin Baki
ABUBUWAN BUKATA.
Dankalin Turawa Albasa
Blender Kwai
Vitamin E Shampoo
YADDA ZAKI HADA
Da farko zaki bare dankalin turawanki saiki yayyanka shi, sai albasarki!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Hada Mayonnaise Da Kanki
MAYONNAISE
Yar Uwa memakon siyan Mayonnaise da kikeyi mai zai hana bazaki hada naki da kanki ba don kaucewa asarar kudi ga mai gidanki.
Abubuwa kadan zaki nema don yin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Gyara Girkin Ki
HANYOYIN KARE KAI A KICIN DINKI
Wannan hanyoyi da zan kawo su a kasa zasu baki damar gyara abincinki yayin da yasamu wata matsala.
Kada ki ajiye Albasa da Dankali a tare!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaki Hada Tomato in Egg
Wannan hadi da zan koya miki zai tashi kamar yadda ake wainar kwai amma kuma ita za'a sanya tumatir a cikinta.
KAYAN HADI:
Tumatir yadda kike so. Kwai yadda kike so.
!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI SHIRYA MIYAR GANDA
KAYAN BUKATA
Ganda Scotch bonnet
Albasa Onga
Spices Manja Maggi
YADDA ZAKI HADA:
Da farko ki wanke ganda kicire duk wani baki na jikinta ta fita sosai seki wanketa!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YADDA ZAKI SHIRYA MIYAR ZOGALE
KAYAN HADI
Zogale Nama
Albasa Attarugu,
Mai Tattashe,
Tumatir Gishiri
Seasonings of choice Gyada markadadde
YADDA ZAKIYI
Ki gyara zogale ki ajiyeta!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...