Browsing Category
Bani Da Lafiya
Wannan rubutu kamar yadda aka fara ganin takensa da suna : BA NI DA LAFIYA, wani sako ne da kuma fadakarwa ga marasa lafiya da masu bayar da magani cikin wani salo na labari da ke kunshe da fadakarwa, ilmantarwa da kuma wa’azantarwa cikin nishadi a bisa tsarin da shari’ah take maraba da shi.
Bani Da Lafiya Kashi Na Arbain Da Hudu
Abu Ruwaihah: Ai ALLAH ya basu haihuwar mana, saboda yakara musu wata jarabawar akan wacce suke cikinta.
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arbain Da Uku
Muyi hakuri mu rika neman haihuwa ta hanyar da ta dace da shari'ar Allah, domin duk wanda yabi gurbatacciyar hanya har ya samu haihuwa to ya tabbata shi da zaman lafiya a rayuwarsa…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arbain Da Biyu (42)
Abu Arqam: Eh lallaikam don wannan akwai wannan, amma sau da dama ku mata kuna manta cewa ita fa haihuwa ta ALLAH ce mutum bai isa ya baiwa kansa ko ya baiwa waninsa haihuwa ba,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arbain Da Daya (41)
Idan ma'aurata na fuskantar matsalar haihuwa kuma aka fahimci mijin ne ke da lalurar, to abinda ya kamata matar tayi shi ne: Ta sanyawa rayuwarta cewa wannan jarabawa ce daga ALLAH…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arba’in (40)
Ummu Arqam : Kwarai kuwa mallam, ai ko kafin ma mu yarda muzo wurinka sai da muka tabbatar da yadda kake bayar da maganinka muka ga babu shirka ko wani surkulle a cikinsa shi yasa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Tara (39)
Kuskure ne ku rika fadawa kowa irin lalurar rashin lafiyar da ya shafi zamantakewar aurenku, saboda ba komai ne ake bayyanawa kowa ba duk kusancinku kuwa, wasu abubuwan dole ne…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Takwas (38)
Ya kamata mutane su fahimci cewa: Duk duniya babu wanda ya isa ya baiwa wani maganin haihuwa, sai dai yabashi maganin wata lalurar da ake tsammanin itace tayi sanadiyyar rashin samun…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Bakwai (37)
Abu Arqam: Eh kuma fa da alamar hakan, amma dai ni gaskiya dangina ba sa tsangamar Ummu Arqam akan rashin haihuwa, domin har yaba musu ma take yi wallahy saboda suna kyautata mata…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Shida (36)
Ummu Labeeba : Masha Allah, Allah yasa mudace Ameen. Kinga kuwa yanzu nima na kammala labartawa Abu Labeeba bayanin zuwanki da duk abinda muka tattauna da ke, sai ya fita yace min yanzu…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Biyar (35)
Ummu Arqam dai tayi shiru, sai can itama take cewa: Baka fahimceni da kyau bane Abu Arqam, na san ka yi kokari matuka kuma kana kan yin kokarin akan wannan lamari, amma ina so ka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...