Browsing Category
Bani Da Lafiya
Wannan rubutu kamar yadda aka fara ganin takensa da suna : BA NI DA LAFIYA, wani sako ne da kuma fadakarwa ga marasa lafiya da masu bayar da magani cikin wani salo na labari da ke kunshe da fadakarwa, ilmantarwa da kuma wa’azantarwa cikin nishadi a bisa tsarin da shari’ah take maraba da shi.
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Hudu (64)
"Duk mara lafiyar da yayi Imanin cewa: ALLAH ne kadai ke iya saukar da cuta kuma shi kadai ne ke iya warkarwa, to hakika ya ci rabin maganin cutarsa."
Sai can Maman Sultan ta hango!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Uku (63)
Matar dai taji yadda su Labeeba suka ruguza duk wani abinda Maman Sultan ke kokarin jefata ciki na zuwa wurin wani BOKA da sunan neman maganin samun mijin Aure.
Bareerah takara dafa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Biyu (62)
Bareerah: Ai ingaya miki gaba dayansu su ukun nan da duk wasu dangoginsu Allah ya haramta yin hulda da su, ya tsine musu kuma sakamakon su wutar jahannama da duk masu zuwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Daya Babbanci Tsakanin Boka Da Malami
Bareerah : Wadan nan ai ba boyayyu bane, su ne kamar haka:
1-MASIHIRCI ko MATSAFI :wanda ke yiwa mutane ko a sanyashi yayi sihiri ko tsafi ya raba tsakanin ma'aurata mata da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na sittin (60)
Tabbas BOKA dabam MALLAM ma dabam, kamanninsu sunyi hannun riga kwatakwata babu wani hadi na kusa ko na nesa, duk wanda yace muku ya san abinda zai faru anan gaba ko yake nuna zai…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Tara (59)
Ku rika lura da wadanda za ku rika neman shawara akan wasu damuwoyinku, saboda an hallakar da yawa daga cikin mutane a sanadin rashin dacewa da abokan shawara, wasu sunyi asarar…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Takwas (58)
Duk tsawon shekarun da kika dauka bakiyi aure ba karki yarda kiyi asarar Imaninki da kudadenki wajan biye-biyen bokaye da malaman tsubbu saboda kawai kina so kiyi aure, kisani cewa duk…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Bakwai (57)
Ya zama WAJIBI mu shiga cikin hayyacinmu sannan mu guji zuwa wurin bokayen kauye da na birni, domin kaso mai tsoka cikin wadanda aljanu ke wahalarwa akwai wadanda suka hadu da su a…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Shida (56)
Direba: Kwarai kuwa yar uwa, ai dama tsintacciyar mage ba ta mage, kuma a maimakon wasu su rika daukar izina a irin mummunan karshe da sauran abubuwan da ke faruwa ga masu zuwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Biyar (55)
"Babu abinda BOKA zai iya yi miki, shi ma bawan Allah ne kamar ki ko kuma ma ince kin fishi daraja a gurin Allah, a maimakon ya gyara ko ya kara miki jin dadin zaman gidan miji,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...