Browsing Category
Bani Da Lafiya
Wannan rubutu kamar yadda aka fara ganin takensa da suna : BA NI DA LAFIYA, wani sako ne da kuma fadakarwa ga marasa lafiya da masu bayar da magani cikin wani salo na labari da ke kunshe da fadakarwa, ilmantarwa da kuma wa’azantarwa cikin nishadi a bisa tsarin da shari’ah take maraba da shi.
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Hudu (74)
"Ku kyautata zabin abokan zaman aure wadanda za su rika taimaka muku wajan yin Azkaar a ko da yaushe ba dare ba rana, da kiyaye dokokin Allah iya gwargwado, domin samun Allah!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Uku (73)
"Tun kuna dauke da cikin yaranku yakamata ku rika nemar musu kariyar Allah daga sharrin dukkanin halittunsa, saboda sau da dama daga nanne ake fara yiwa yara illa har girmansu, abu!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Biyu (72)
Malamin yace : Mafita anan kala biyu ce, na farko akwai Riga-kafi (neman kariyar Allah kafin abin ya faru da mutum har yayi tasiri akanshi) sai kuma yin maganin da bai sabawa Shari'ar!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Daya (71)
Mu yawaita karanta Ayatul Kursiyyu da Surorin Falaqi da Nasi musmaman a lokacin da za mu kwanta bacci saboda neman Allah yakare mu daga sharrin Kambun-baka da na hassada, saboda tasirin…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain (70)
Malamin yace: To ka dai ji kadan kenan daga cikin abubuwan da suke sanya mutum ya zama yana da Kambun-baka har a rika ganin shi a matsayin maye saboda irin tasirinsu kusan daya ne.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Tara (69)
Yawaitar samun hatsarurruka a abin hawa, yawan samun gobara a gidaje, karayar Arziki komai kataba ba labari ( bayan kuma a baya ba haka bane), rushewar kasuwanci, afkuwar wasu…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Takwas (68)
Lokacin muhadarar yayi kuma jama'a sun cika makil a wuirn kuma komai cikin tsari saboda an tanadi wurin zaman maza dabam da kuma wurin zaman mata ma dabam, malamai duk sun halarta da!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Bakwai (67)
Bayan an tashi daga makaranta ne, sai Labeeba ta isa gida har ta sanarwa da mahaifiyarta irin gagarumar muhadarar da ake shirin yi a makarantarsu dake bayani akan KAMBUN-BAKA da kuma!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Shida
"Kambun-baka gaskiya ne domin yana faruwa kuma yana iya kai mutum ga mahallaka (mutuwa) saboda tsabar tasirinsa a jikin mutum, saboda haka ya zama wajibi mu nemi kariyar ALLAH Shi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Biyar (65)
"Ku rika yakuce duk wani wanda yake neman baku shawarar zuwa wajan YAN BORI neman magani daga jikinki da zuciyoyinku, domin a karshe BORIN da kansa ne yake kashe ya'yanshi da duk!-->…
Read More...
Read More...