Browsing Category
Bani Da Lafiya
Wannan rubutu kamar yadda aka fara ganin takensa da suna : BA NI DA LAFIYA, wani sako ne da kuma fadakarwa ga marasa lafiya da masu bayar da magani cikin wani salo na labari da ke kunshe da fadakarwa, ilmantarwa da kuma wa’azantarwa cikin nishadi a bisa tsarin da shari’ah take maraba da shi.
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Hudu.
Ummu Labeeba dai lamarin ya burgeta Kuma ya bata mamaki matuƙa har take cewa: Ikon Allah kenan, wato Annabi ya yi gaskiya domin Allah yana bayar da kariyarSA ne ga wanda ya lizimci!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Uku (83)
"Duk wanda Allah ya shiryar shi ne shiryayye kuma babu wanda zai iya batar da shi, haka ma duk wanda Allah yabatar shi ne batacce kuma bazai taba samun mai shiryar da shi ba koma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Biyu (82)
"A duk inda kukaga masu hulda da bokaye za ku same su ba su da wata nutsuwa kullum a hargitse kuma a firgice kuma ko da yaushe su ne a kasa ba sa taba ci gaba, saboda sun kama ba!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin Da Daya (81)
"Miskil Ka'aba shima daya ne daga cikin nau'ukan Misk kamar ( Jan misk da bakin Misk) wanda shi na Ka'aba yana da matukar tasiri ga matsalar Jinnul Aashiq musamman ma Aashiq din da suke…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tamanin (80)
Malamar na gama lissafo abubuwan nan sai kowa a wurin yayi kabbara tare da Addu'ar Allah yasaka da alkhairi.
Ummu Labeeba ta waigo wajan da su Labeeba ke zaune tana cewa Labeeba: Ince…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Tara (79)
Malamar tace: Ai abin nan a fili yake domin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya bayar da umarnin ayi magani amma ya ce : Kar ayi magani da ( abinda yake) haramun. Kamar yadda yazo a…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Takwas (78)
Malamar tace: Shari'ar Allah da hanyar ManzonSa Sallallahu alaihi Wasallama sun tarbiyyantar da mu akan cewa: Kar mu kuskura mu riki wani abu ko mu aikata wani abu ko mu maqala ko mu…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Bakwai (77)
Malamar ta amsa da cewa: Ai zahirin Hadisin da yazo shi ne namiji ne zai karanta Addu'ar ba mace ba, amma wasu malamai sun tafi akan cewa idan macen ma ta karanta bayan mijinta ya…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Shida (76)
Malamar tace: Tabbas kuwa matukar mutum yana so Allah ya tsare masa jaririnsa tun kafin a same shi to ya rika yin wanna tsarin da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya koyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sabain Da Biyar (75)
Bareerah: Wallahy kuwa yar uwa sai dai muyi ta Addu'ar ALLAH yayi mana zabin mazan aure mafi Alkhairi a rayuwar mu, domin ni ganau ce ba jiyau ba, saboda hakan ya taba faruwa ne da!-->…
Read More...
Read More...